Rikicin Kwankwaso da Ganduje ya ƙi ci ya ƙi cinyewa

Rikicin Kwankwaso da Ganduje ya ƙi ci ya ƙi cinyewa

Jam'iyyar APC ta jihar Kano da ke Najeriya bangaren Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta sammaci tsohon gwamna Rabi'u Musa Kwankwaso saboda abin da ta kira raina shugaban kasar Muhammadu Buhari.

Sai dai bangaren Kwankwaso sun ce fakewa aka yi da guzuma domin harbar karsana.