Dala ta sauko a kasuwar bayan fagen Nigeria

Dala ta sauko a kasuwar bayan fagen Nigeria

Kasa da mako guda bayan babban bankin Nigeria ya bayyana matakin bunkasa samar da dala a kasar, farashin kudin Amurkar ya fara karyewa a kasuwannin bayan fage.