Sadiq Zazzabi ya ce bita-da-kullin siyasa ake yi masa
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Sadiq Zazzabi ya ce siyasa ce ta sanya aka kai shi gidan yari

Sadiq Zazzabi ya ce bai kaddamar da waka ba domin ya riga ya mika wa hukumar tace fina-finan