Yadda rufe filin jirgin Abuja ya shafe ni
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gwamnatin Najeriya ta ce za ta rufe filin jirgin ne domin yin gyare gyare

Za a koma yin amfani da filin jirgin Kaduna mai makwabtaka da Abujar