Yadda fasinjoji ke jijjiga idan jirgi zai sauka a Abuja
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda jirgi ke jijjiga idan zai sauka a filin jirgin Abuja

Wannan bidiyo ne kan yadda titin da jirgi ke sauka na filin jirgin Abuja ya lalace sosai, ta yadda har idan jirgin ya zo sauka sai fasinjojin da ke ciki sun jijjiga matuka.