Musulunci zai zama addini mafi girma a 2070
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Musulmi za su zama mafiya rinjaye a duniya a 2070'

A yanzu Musulunci shi ne addini na biyu mafi yawan mabiya a duniya bayan addinin Kirista, amma hakan na iya sauyawa nan da wasu shekaru masu zuwa, a cewar cibiyar bincike ta Pew da ke Amurka.