Rahoto kan matsalar kwararar bakin hauren Afirka zuwa Turai
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Rahoto kan matsalar kwararar bakin hauren Afirka zuwa Turai

A Jamhuriyar Nijar, duk da kokarin da hukumomin kasar ke cewa suna yi don magance kwararar bakin haure masu bi ta hanyar Agadas da zummar shiga kasashen Turai, har yanzu da sauran rina a kaba, kamar yadda za ku ji a cikin wannan rahoton da tsohon wakilinmu a Yamai Mamman Barmo ya aiko mana, albarkacin cikar BBC Hausa shekara 60.