Hira da wata 'yar makarantar Chibok
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kun san 'yar Chibok ɗin da ta ƙalubalanci Boko Haram?

BBC ta tattauna da Awe Mustapha, wata 'yar makarantar mata ta Chibok, wacce ta ce sace 'yan matan garin ba zai hana ta neman ilimi ba.

Labarai masu alaka