Ra'ayi Riga: Ina aka kwana da batun ceto sauran 'yan matan Chibok?

An cika shekaru ukku daidai da sace wasu 'yan matan makarantar sakandaren Chibok a jahar Barno.