Na fara karatu amma mahaifina ya ce ba zai iya cigaba da daukar nauyina ba

Mahaifina ya ce idan ban fito da miji ba to zai kore ni daga gidansa