Za a banbanta kudin aikin hajji tsakanin jihohi
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Abdullahi Mukhtar ya kuma ce kawo yanzu ba a tsayar da kudin kujerar aikin hajjin bana ba.

Dangane da jin dadin alhazai, Mukhtar ya ce alhazai za su samu mahalli mai inganci kuma kusa da harami kamar yadda sauran kasashen duniya ke samu.