Noman Shinkafa a Nigeria
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Ya noman shinkafa yake a Nigeria?

Gwamnatin Nigeria na fatan nan da shekara mai zuwa kasar za ta wadata da shinkafar da ake nomawa cikin Kasar