Yadda aka saki 'yan matan Chibok
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda aka saki 'yan matan Chibok

Fadar shugaban Najeriya ta ce Boko Haram ta saki 'yan matan Chibok ne bayan ta mika musu wasu 'yan ƙungiyar da ke tsare a hannun jami'an tsaron kasar.