Sare dazuka a Kasashen Afirka
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Matsalar sare dazuka a Afirka

Matsalar sare dazuka na ci gaba da zama wata babbar illa ga muhalli da ma sauyin yanayi a kasashen duniya, duk da ikirarin da gwamnatoci ke yi na daukar matakan hana sare dazukan.