Yarjejeniyar ceto 'yan matan Chibok 82
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: 'Yarjejeniyar ceto 'yan matan Chibok 82

A ranar Asabar ne ake sa ran iyayen yan matan nan na Chibok 82 da gwamnatin Najeriya ta samu nasarar kubutarwa ta hanyar musayarsu da wasu fursunonin Boko Haram za su gana da 'ya'yansu