Taro kan gyaran gashi a Afirka
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kokarin farfado da gyran gashi na Afirka yana kara bunkasa

Masu gyaran gashi a Afirka sun dukufa wajen jan hankulan mutane su rungumi salon gyaran gashi na nahiyar, domin inganta gashin da kaucewa matsalolin kiwon lafiya.

Bidiyo: Lawal Nuhu Sulaiman