Azumin bana ya tarar da musulmi cikin matsin tattalin arziki a wasu kasashe

Azumin bana ya tarar da musulmi cikin matsin tattalin arziki a wasu kasashe

A bana, 2017 miladiyya, wadda ta zo daidai da shekarar 1438 bayan hijirar Annabi Muhammad (S.AW.), azumin watan Ramadan ya zo yayin matsin tattalin arziki a wasu kasashe.