Yadda fatar Karfasa ke maganin kuna
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda fatar Karfasa ke maganin kuna

Likitoci a Brazil sun dukufa wajen bunkasa amfani da fatar kifi Karfasa domin maganin kuna, kuma an gano hanyar tana da sauki kuma tana tasiri.