Yadda zaben Birtaniya ya shafi Afirka
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda zaɓen Birtaniya ya shafi Afirka

Ko kun san cewa akwia 'yan Afirka a majalisar dokokin Birtaniya? Kuma a yanzu haka wasu 'yan nahiyar na yin takara domin samun wasu karin gurabe a majalisar.