Ku kalli bidiyon sanya hannu kan kasafin kudin Nigeria
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kalli bidiyon sa hannu kan kasafin kuɗin Nigeria na 2017

Muƙaddashin Shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya rattaba hanu kan kasafi kudin kasar na bana, bayan da Shugaban Kasar Muhammadu Buhari ya ba shi umarnin sanya hannun. Tun a watan jiya ne dai majlisun kasar suka amince da kasafin, amma aka samu jinkirin sanya hannu sabo da jniyar da Shugaba Buhari yake yi a Landan.

Bidiyo: Haruna Shehu Tangaza