Gobara ta kama wani bene a London
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bidiyon gobarar da ta kama wani bene a birnin London

Gobara ta tashi a wani gida mai hawa 24 a yammacin London da asubahin ranar Laraba. An bada rahoton cewa mutane da dama sun jiikata sakamakon gobarar.