Mai sakar da ba ta da hannaye
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ka taba ganin mai saƙar da ba ta da hannaye?

Miriam Staford Bandaba 'yar Tanzaniya na koyon saka duk da ba ta hannaye, bayan wasu gungun mutane sun yanke mata hannaye domin sayarwa ga matsafa.