Ko taron buda baki zai hada kan matasan Nigeriya?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ko taron buda baki zai hada kan matasan Nigeriya?

Wasu matasa daga kabilu daban-daban na Najeriya sun yi buda baki tare, a wani yunkuri na kawar da banbance-banacen da ke tsaknin bangarorin kasar.