Bidiyon kare mafi muni a duniya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gasar munanan karnuka ta duniya

An gudanar da gasar munanan karnuka a duniya, inda wani kare ya lashe gasar, ya kuma samu kyautar kudi.