Farautar masu cin naman shanu
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ana farautar masu cin naman shanu a Indiya

An gudanar da zanga-zanga a Indiya don nuna adawa da kisan da ake yiwa musulmai da 'yan kabilar Dalits saboda cin naman shanu.