Dan Afirka da ya fara kwallo a turai
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Sai da na sha wuya kafin na zama tauraro

Tsohon dan wansan Senegal Salif Diao ya bar garinsu na Kédougou da ke kudancin kasar Senegal yayin da yake da shekara 13, don ya cimma burinsa na zama shahararren dan kwallon kafa.