Matsalolin da 'yan jarida ke fuskanta
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Matsalolin da 'yan jarida ke fuskanta a bakin aiki

Wata hira ta kai tsaye da wakilin BBC ya ke gudanarwa ta gamu da matsala, a lokacin da ya ke bada rahoto kan wani bikin wasan giya, inda wasu suka kwara masa giya, sannan wasu kuma suka keta ta bayansa tsirara.