Kaji sun tare hanya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Austria: Kaji sun haifar da cunkoso a kan titi

Wasu dubban kaji da suka zubo daga wata babbar mota a yammacin Austria, abinda ya tilasta tsaiko na sa'o'i a kan babbar hanyar kasar. Wasu dubban kaji sun tsira inda suka kwarara kan titi.