An cimma yarjejeniyar zaman lafiya a Ile-Ife
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Nigeria: An cimma yarjejeniyar zaman lafiya a Ile-Ife

Sarkin Kano da Ooni na Ife sun jagoranci wata yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin Hausawa da Yarabawa a birnin Ile-Ife, bayan rikicin da aka yi a watan Maris, wanda ya janyo mutuwar mutum 36.

Labarai masu alaka