Tsohon dan shekara 97 ya yi diploma
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Tsoho mai shekara 97 ya yi diploma

Charles Leuzzi ya kammala diploma a yana da shekara 97. Tsohon sojan, wanda ya yi yakin duniya na biyu, ya bar makaranta a 1936 domin neman aiki, daga nan kuma ya tafi yaki, don haka bai samu damar kammala diploma a baya ba.

Labarai masu alaka