Matasan Nigeria sun koka
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Matasan Nigeria sun yi tur da 'dattawa'

Wasu kungiyoyin matasan Najeriya sun yi wata zanga-zanga a Abuja domin matsawa 'yan majalisar kasar lamba, kan su rage shekarun da matasa za su iya shiga harkokin gwamnati.

Labarai masu alaka