Ana yunkurin kubutar da giwaye
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Malawi: Ana kubutar da giwaye

Masu raya gandun daji a Malawi sun fara sauyawa daruruwan giwaye wajen da suke rayuwa sabo da yadda masu neman hauren gwiwa ke yawan kashe su.

Labarai masu alaka