Shan kawayoyi zai kashe wasanni-Usain Bolt
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Babu wandan zai iya gadona nan kusa - Usain Bolt

Zakaran wasannin Olympic sau takwas a bangaren tsere Usain Bolt ya ce dole ne masu shan magungunan kara kuzari su daina shansu, in ba haka ba, wasannin motsa jiki za su daina armashi. Usain Bolt yana shirin yin ritaya bayan gasar zakaru da za a yi a watan Agusta.

Labarai masu alaka