Dalilin da ya sa Buhari yake aiki daga gida
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Abun da ya sa Buhari yake aiki daga gida

Kakakin shugaban Najeriya, Garba Shehu, ya bayyana dalilin da ya sa Shugaba Muhammadu Buhari yake aiki daga gida.