Ra'ayi: Binciken zargin cin zarafin bil adama a Nigeria

Ra'ayi: Binciken zargin cin zarafin bil adama a Nigeria

Wani kwamiti da fadar Shugaban Kasa aa Nigeria ta kafa ya soma sauraren korafe korafen jama'a dangane da zargin cin zarafin da sojojin kasar su ka yi musu.