An yi min tsagu a gabana don na mallaki mijina
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mata na cewa batun kayan mata ba karya ba ne

Batun kayan mata wani al'amari ne da ke yawan tayar da kura a duk lokacin da ake tattauna shi.