Dokar hana kiwo a Benue
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi: Shin dokar hana kiwo a Benue ta dace?

An kafa dokar haramta yawo da dabbobi domin kiwo a jihar Benue ta Najeriya wadda ta dade tana fama da rikici tsakanin manoma da makiyaya.