Katafaren 'Gandun Grace' Mugabe
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kalli bidiyon katafaren 'Gandun Grace Mugabe'

Wakilin BBC Andrew Harding ya ziyarci 'Gandun Grace' Mugabe domin ganawa da ita da kuma jin ta bakin 'yan Zimbabwe da ke cewa tsohuwar matar shugaban ta kwace musu filaye.

Labarai masu alaka