Ba za mu ba Atiku takara kai tsaye ba- Makarfi

Ba za mu ba Atiku takara kai tsaye ba- Makarfi

Shugaban jam'iyyar PDP Ahmed Mohammed Makarfi ya ce ba za su ba wa Atiku Abubakar takarar shugabancin kasar kai tsaye ba, sai dai idan 'yan jam'iyyar ne suka tsayar da shi.