Bidiyon labaran duniya da suka saka mu murmushi a 2017

Bidiyon labaran duniya da suka saka mu murmushi a 2017

Wannan shekarar na iya kasancewa mai tsauri.... Amma ba za a ce ba a ji dadinta ba gaba daya.

Ga wasu abubuwan da idan muka tuna za su samu yin murmushi!