An halalta sayar da tabar wiwi a California
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amurka: An halatta sayar da tabar wiwi a California

A yanzu an halatta sayar da tabar wiwi domin nishadi a kasuwanni jihar California, to sai dai kawo yanzu shaguna kadan ne a wasu biranen jihar su ke da izinin sayar da ita. To menene zai sauya?

Labarai masu alaka