2018: Ya lamarin tsar zai kasance a Afirka?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

2018: Manyan Kalubalen tsaro a Afirka

Batun tsaro na daga abubuwan da za su ci gaba da daukar hankali a nahiyar Afirka cikin shekarar 2018. BBC ta yi nazari kan muhimman kalubalen da za a fuskanta.