Tasirin wasikun Obasanjo ga shugabannin Nigeria
Tasirin wasikun Obasanjo ga shugabannin Nigeria
Wasikar da tsohon Shugaban Najeriya Chief Olusegun Obasanjo ya aike wa Buhari ita ce ta baya-bayan nan a cikin jerin wasikunsa ga shugabannin kasar. To ko wane irin tasiri wadannan wasikun suka yi a baya?