Yadda ake rayuwa cikin dusar kankara a Rasha

Jama'ar binin Moscow na Rasha na fama da mummunan zubar dusar kankara, inda ta lullube hanyoyi da kuma kayar da bishiyoyi.

Bayanan hoto,

Jama'ar binin Moscow na Rasha na fama da mummunan zubar dusar kankara

Bayanan hoto,

Dusar kankarar ta lullube hanyoyi da kuma kayar da bishiyoyi.

Bayanan hoto,

Zubar dusar da ke lullube motoci da gidaje ta dakatar da harakokin yau da kullum

Bayanan hoto,

An bayyana cewa Yanayin ba zai canza ba.

Bayanan hoto,

Amma an yi hasashen za a samu sassaucin zubar dusar kankarar.

Bayanan hoto,

Rahotanni sun ce dusar na haifar da yawan hatsarin ababen hawa.

Bayanan hoto,

Mutum guda ya mutu bayan faduwar wani karfen lantarki

Bayanan hoto,

Dusar kuma ta turasasa soke tashi da saukar jiragen sama.

Bayanan hoto,

Magajin garin Moscow ya yi gargadin fuskantar barazanar iska mai karfi.