Ra'ayoyi: Ko Tinubu zai iya sasanta rikicin APC?

Wasu 'yan Najeriya sun bayyana ra'ayoyinsu kan nada Bola Ahmad Tinubu da Shugaba Muhammadu Buhari ya yi domin sasanta rikicin da ke tsakanin 'yan jam'iyyar APC.