Black Panther: Babban fim din 'yan Afirka na farko

Black Panther: Babban fim din 'yan Afirka na farko

Fim din Black Panther da mafi yawan wadanda suka fito a cikinsa 'yan Afirka na daga cikin fina-finan da suka dauki hankalin duniya inda miliyoyin masu kaunar fim suka yi ta tsumayi.