An sace 'yan mata fiye da 100 daga makarantar garin Dapchi
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Ya aka yi aka sace 'yan mata a Dapchi?

Ana zargin mayakan Boko Haram sun sace 'yan mata fiye da 100 a makarantar sakandare ta Dapchi dake jihar Yobe.