Abinda ya sa na fallasa kudin da ake bamu – Shehu Sani
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shehu Sani: Abin da ya sa na fallasa kudin da ake bamu

Sanata Shehu Sani yace ya kamata su ma bangaren zartarwa da na shari'a su fadi kudaden da ake basu da kuma abin da suke yi da su.

Yana magana ne bayan da ya tona asirin makudan kudaden da 'yan majalisa ke karba ba ya ga albashinsu.

A duk wata dan majalisar dattawa na karbar naira miliyan 13 da rabi ba ya ga albashi da wasu karin kudaden na daban.

Labarai masu alaka