Albashin 'yan Majalisar dokokin Nigeria ya janyo cece kuce
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Shin kudaden da ake bai wa 'yan Majalisa sun dace?

Wani dan majalisar dattijan Najeriya ya fasa kwai, inda ya bayyana cewa ana bai wa kowane dan majalisa sama da Naira miliyan goma sha uku a kowane wata, bayan albashinsa.