An kafa jam'iyyar matasa zalla a Nigeria
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Shin jam'iyyar matasa za ta yi tasiri?

Hukumar zabe a Najeriya ta bai wa matasa damar kafa jam'iyyar Modern Democratic Party ta matasa zalla